X

Yadah – Cece Ni

Yadah – Cece Ni ft. Solomon Lange Mp3 Download, Lyrics & Video

The highly talented songwriter and singer Yadah is here today with a fresh new hit track titled “Cece Ni” featuring Solomon Lange off the previously released Album project to bless our lives. Get your speakers turned up and enjoy the amazing sound.

VERY HOT: Yadah Onye Inaputara Mp3 Download

The already trending hit track which is blessed with spirit-filled lyrics and catchy sound is lifted from a live-recorded 2021 released “The Love Story Album” to bless our day.

Without wasting time, do well to download the song by clicking the download link below, and don’t forget to share it with your friends and family.

Yadah – Cece Ni ft. Solomon Lange Lyrics:

Ba wanda za ya rabani
Ba wanda za ya rabani
Babu wanda za ya rabani
Ba wanda za ya rabani

Kauna ka ya cece ni
Ya cece ni
Babu wanda za ya rabani

Kauna ka ya cece ni
Ya cece ni
Babu wanda za ya rabani

Ba wanda zai rabani
Ba wanda zai rabani
(Babu wanda za ya rabani)
Ba wanda zai rabani
Ba wanda zai rabani

Kauna ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda za ya rabani

Kauna ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda za ya rabani

I’ve been saved and redeemed
By Your love that never ends
I’m a prisoner of love
Sealed forever

Held hostage
By your love
By your love that never ends oh oh
I’m a prisoner of love
Sealed forever

Ba wanda zai rabani
Ba wanda zai rabani
Ba wanda zai rabani
Ba wanda zai rabani

Kauna ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda zai rabani

Kauna ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda zai rabani

I was your enemy
So you gave your life for me
Kaunar ka, kaunar ka, kaunar ka

Your love is unlimited
Your love is unlimited
I have seen the mercy of the Lord in my life

Kaunar ka ba ta kare wa
Kaunar ka babu iyaka
Kaunar ka ya cece ni

Kaunar ka ba ta kare wa
Kaunar ka babu iyaka
Kaunar ka ya cece ni

Kaunar ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda za ya rabani

Kaunar ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda za ya rabani

Kaunar ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda za ya rabani

Kaunar ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda za ya rabani

Not even death can separate me
Not principalities can separate me
I am still with you forever

Nothing, nothing can separate us
Nothing, nothing can separate us
Nothing, can separate me

Kaunar ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda za ya rabani

Kaunar ka ya cece ni
Ya cece ni
Ni ya cece ni
Ya cece ni

Ehhh ehh
Ya cece ni
Ehhh
Ya cece ni
Ya cece
Ya cece
Ya cece
Ya cece

Kaunar Yesu ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda zai rabani

Kaunar ka ya cece ni
Ya cece ni
Ba wanda zai raba ni

Kaunar ka babu iyaka
Kaunar ka ba ta kasawa
Ba wanda za ya raba ni
Kaunar ka ba ta karewa
Ba wanda za ya raba ni

Listen To Yadah – Cece Ni ft. Solomon Lange and share your thoughts below:

STREAM, LISTEN:

DOWNLOAD MP3